Manhajar Duniyar Kimiyya da Fasaha TV ta kunshi darussa daga tashoshin internet masu yawan gaske domin inganta fahimtar Kimiyya da Fasahar Zamani a aikace.
Sannan akwai darussa daga tashoshin koyar da sana'o'in zamani domin samun ikon dogaro da kai a rayuwa. Kuma ana samun karuwar darussa a wannan manhaja a duk lokacin da aka wallafa sababbi.
Manhaja ta farko dake kunshe da darussan KIMIYYA da FASAHA daga tashoshin zamani na internet masu yawa, domin inganta fahimta da samun damar dogaro da kai.
~Engrmks & Co.
1.0.0 1.0.0
Manhaja ta farko dake kunshe da darussan KIMIYYA da FASAHA daga tashoshin zamani na internet masu yawa, domin inganta fahimta da samun damar dogaro da kai.
~ Engrmks & Co.
More Information about: DUNIYAR KIMIYYA DA FASAHA TV