JARIDAR ALKIBLAH
Install Now
JARIDAR ALKIBLAH
JARIDAR ALKIBLAH

JARIDAR ALKIBLAH

Jaridar Al-Kiblah... Mahangar Alumma

Developer: Engrmks & Co.
App Size:
Release Date: Aug 7, 2022
Price: Free

Screenshots for App

Mobile
Jaridar AlKiblah... (Mahangar Al'umma) Jarida ce da aka Samar da ita a Harshen Hausa Domin Kawo. Wannan manhaja zata baku damar kasancewa da sababbain labarai daga Jaridar Alkiblah a duk lokacin da muka wallafa a babban shafin mu.

Kai tsaye daga manhajar zakuyi ziyartar Alkiblah TV Channel dake YouTube domin ganewa idanuwan ku labaran mu na Bidiyo.

Sannan kuna da damar bibiyar shafukan mu na zumunta; wato Jaridar Alkiblah - Facebook, Jaridar Alkiblah - Twitter da kuma Instagram.

Dan Allah ayi mana comment domin kara mana kwarin gwiwa.

Mun Gode!!!
Show More
Show Less
More Information about: JARIDAR ALKIBLAH
Price: Free
Version: 1.0
Downloads: 10
Compatibility: Android 4.4
Bundle Id: ng.com.engrmks.jaridaralkiblah
Size:
Last Update: Aug 7, 2022
Content Rating: Everyone
Release Date: Aug 7, 2022
Content Rating: Everyone
Developer: Engrmks & Co.


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide