Application Mai Dauke da wakokin Zamani Daga shahararriyar Mawakiyar Zamani ta Nahiyar Africa Musamman Africa ta yamma, Mai Suna Oumou Sangaré wannan application din an tsarashi bisa tsari da Kuma zaiyana Mai kayatarwa, ayi saurare lapiya
Show More
Show Less
More Information about: Oumou Sangare Best Album23/24