Wannan Album din na Sami Yusuf Yana kunshe da zakakan wakokin Matashin Mawakin Nan Sami Yusuf na awakening music, Kuma wanna application din anyi shine kacokan Dan Jin Dadin Yan uwa masoya wannan Mawakin Sami Yusuf na Fadin Duniya Baki Daya. Dafatan zakuji Dadin wannan album din.