Application din Malam Abubakar Lawan TR Wanda yake Dauke da Kara tuttukan Malam , haka an Samar da wannan application din ne Domin saukakawa Al'umar Musulumi Domin wa'azantarwa Gami da fadakarwa, Allah ya sakawa Malam da alkhairi Allah ya hadamu a Ladan Baki Daya damu daku Masu sauraron.