Masha Allah, Ansake Samar da Sabon application Mai Dauke da karatukan wa'azantarwa Daga bakin professor Isa Ali Ibrahim Fantami. Allah ya sakawa Malam da alkhairi Allah yasa muyi amfani da abinda Zamu saurara..
Show More
Show Less
More Information about: Sheik Isah Ali Ibrahim Fantami