Karatun Marigayi Sheik Ja'afar Mahmud Adam Kano. Karatun Siffatu Salaty Nabbi Wanda aka hadashi guri guda a application Daya Domin nazari da Kuma fadada ilimi ga Daliban ilimi ga malamai Kuma nazari, da fatan zamuyi koyi da Halayan Manzan Tsira Shugaban Halitta, Allah ya Gafar tawa Mal Ameen.
Show More
Show Less
More Information about: Siffatu Salat Sheik Jaafar