Wannan Manhaja mai suna Sirrin Addu'o'i Mujarrabai, an tsara shi ne domin amfanin Al'umman Musulmai na duniya baki daya. Wannan App din Audio ne da PDF wanda ya kunshi addu'o'i Mujarrabai daga sunayen Allah kyawawa da ayoyin Al-Qur'ani Mai Girma da kuma addu'o'i da aka samu daga Malamai managarta.
Ku sauke wannan app din za ku ji dadin shi kuma zai amfane ku.