Wannan sabuwar manhaja ta labaran kwallo cikin harshen hausa, sabuwar manhaja ce da zata baka damar samun labaran kwallon kafa daban-daban kuma sabbi akan kari a duk lokacin da aka saki wani sabon labari ko wani abu ya faru akan lamarin kwallon kafa a duniya.
Wannan manhaja bata tsaya iya nan ba kuma zaku samu wasu bidiyoyi na kwallon kafa kamar highlights, best of ronaldo, best of messi da dai sauransu duk a cikin wannan sabuwar manhaja tamu kuma cikin hausa.
Abubuwan da wannan manhaja ta kunsa akwai abubuwa kamar haka:
* Champions League Labarai
Labaran champion league cikin harshen hausa.
* Premiere League Labarai
labaran premiere league cikin yaren hausa.
* UEFA Labarai
Anan kuma zaku samu labaran UEFA da hausa.
* La Liga Labarai
Anan zamu kawo muku labarai da dumi-dumi akan La Liga.
* BundesLiga Labarai
zaku samu labarai masu zafi akan BundesLiga a nan.
* Labaran Transfer
Labaran Transfer na 'yan wasan kwallo a nan.
* Highlights na wasu wasanni da aka buga.
Da dai sauransu duka a cikin wannan manhaja ta labaran kwallo cikin harshen hausa.