Sabon Album din Umar M Sharef Album Na Dauke zafafan wakokin Mawakin Umar M Sharef, Masu dadi da Saka nutsuwa, haka zalika, wannan kundin na Dauke da wakoki Masu fada karwa, wa'azantarwa, Gami da nishadan tarwa.
Da fatan zakuji Dadin wannan wakilin na Mawakin Umar M Sharef.