Jerin wakokin Fadar begn Annabi Muhammadu s.a.w wannan application kamar yadda aka wallafashi, Yana Dauke da wakokin Marigayi Abdulazez Umar Baba Wanda Akafi sani da Fadar Bege, Allah ya gafarta masa yasa Aljannace makoma Allahumma Ameen.
Show More
Show Less
More Information about: Wakokin Fadar Bege Umar Abdul