Mansur Ibrahim Sokoto Tambayoyi Sabain ga Yan Shia
Install Now
Mansur Ibrahim Sokoto Tambayoyi Sabain ga Yan Shia
Mansur Ibrahim Sokoto Tambayoyi Sabain ga Yan Shia

Mansur Ibrahim Sokoto Tambayoyi Sabain ga Yan Shia

Dr. Mansur Ibrahim Sokoto Tambayoyi Sabain ga Yan Shia wadanda Basu Da Amsoshi

App Size: 20M
Release Date: Jan 4, 2019
Price: Free
5.0
5 Ratings
Size
20M

Screenshots for App

Mobile
Sauke littafin Dr. Mansur Ibrahim Sokoto Tambayoyi Sabain ga Yan Shia wadanda Basu Da Amsoshi.

Sheikh Jafar ya yabi wannan littafi matuka harma yace babban hasarane ace mutum bai karanta wannan littafin na Dr. Mansur Ibrahim Sokoto ba na tambayoyi 70 ga 'yan shi'a wadanda basu da amsa. Sheikh Jafar yace shima ya karanta littafin kuma ya karu matuka kwarai da gaske don hakane ma yayi nuni da cewa 'yanuwa sunema su karanta.

Idan kunji dadin wannan littafi na Dr. Mansur Ibrahim Sokoto kada ku manta ku turashi zuwa ga sauran musulmi domin suma su karanta kuma a bawa wannan manhajja tauraro biyar.

Mungode.
Show More
Show Less
More Information about: Mansur Ibrahim Sokoto Tambayoyi Sabain ga Yan Shia
Price: Free
Version: 1.0
Downloads: 500
Compatibility: Android 4.1 and up
Bundle Id: com.qurankareemoffline.mansuribbrahimsokoto
Size: 20M
Last Update: Jan 4, 2019
Content Rating: Everyone
Release Date: Jan 4, 2019
Content Rating: Everyone
Developer: quran kareem offline


Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide